✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Gwamnatin Kano ta lalata barasar Naira miliyan 200

Gwamnatin Kano Jihar Kano ta lalata kwalaban giya guda 1,970,000 da darajarsu ta kai kusan Naira miliyan 200.

Gwamnatin Kano Jihar Kano ta lalata kwalaban giya guda 1,970,000 da darajarsu ta kai kusan Naira miliyan 200.

Hukumar Hisba ta jihar ce ta jagoranci farfasa kwalaben a ranar Lahadi 8 ga watan Nuwamba bayan kotu ta bai wa hukumar damar yin hakan.

Ga kadan daga cikin hotunan lalata giyar: