✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Shagalin Bikin Dokta Girema ta Kwana Casa’in

Jarumar Kannywood, Saratu Abubakar, wacce ta ke fitowa shirin Kwana Casa'in matsayin Dokta Girema, ta shiga daga ciki.

Jarumar Kannywood, Saratu Abubakar, wacce ta ke fitowa shirin Kwana Casa’in matsayin Dokta Girema, ta shiga daga ciki.

An yi shagalin bikin bikin jarumar ne a Zariya bayan da aka daura aure, wanda ’yan Kannywood da yawa suka halarta.

Ga wasu daga cikin kayatattun hotunan yadda shagalin bikin ya gudana:

Amarya Saratu, Dokta Girema da wasu daga cikin kawayenta (Hoto: Saratu Abubakar).
Darakta Falalu Dorayi da Aminu Mirror Malama Zaidu na Gidan Badamasi a wajen taron bikin (Hoto: Saratu Abubakar).
Amarya Saratu, Dakta Girema da wasu daga cikin kawayenta (Hoto: Saratu Abubakar).