✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Taron karatun Maulidi a Fadar Sarkin Kano

A gabatar da karatuttuka da kuma addu’oi a Fadar Sarkin Kano a daren Juma’a don murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah Tsira da Amincin Allah…

A gabatar da karatuttuka da kuma addu’oi a Fadar Sarkin Kano a daren Juma’a don murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi, kamar yadda aka saba duk shekara.

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya halarci zaman wanda Shugaban Darikar Kadiriya, Sheikh Karibullah Nasiru Kabara ya jagoranta tare da sauran manyan malamai da kuma al’ummar Musulmi.

Ga hotunan yadda zaman karatuttukan ya kasance:

Isowar Sarkin Kano wurin karatun Maulidi a fadarsa. (Hoto: Kamfa)
Sheikh Karibullah tare da wasu manyan malamai a yayin karatun Maulidin. (Hoto: Kamfa).
Wasu daga cikin jama’ar da ta taru a wajen karatun Maulidin. (Hoto Kamfa).
Wasu daga cikin manyan malamai na jihar a yayin karatun. (Hoto Kamfa).
Wasu daga cikin jama’ar da ta halarci taron Mauludin.  (Hoto Kamfa)
Sheikh Karibullah yayin da yake jagorantar addu’a bayan kamalla karatu a taron. (Hoto Kamfa).
Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero yana addu’a bayan kammala karatun. (Hoto Kamfa).
Wasu daga cikin malaman da suka harlaraci karatun suna addu’a. (Hoto Kamfa).
Wasu daga cikin jama’ar da suka halarci taron na yin addu’a. (Hoto Kamfa).
Karin wasu jama’ar a taraon Maulidin su na yin addu’a. (Hoto Kamfa).