✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Tinubu ya ziyarci mahaifiyar ’Yar’aduwa a Katsina

Ya ziyarce ta ne ranar Litinin a Katsina

Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya ziyarci mahaifiyar tsohon Shugaban Kasa, Umaru Musa ’Yar’Aduwa a Katsina.

Ya kai ziyarar ce lokacin da ziyarci Jihar domin yakin neman zabensa ranar Litinin a Katsina.

Ga wasu daga cikin hotunan ziyarar: