HOTUNA: Yadda aka gudanar da bikin ba Sarkin Bichi sandar mulki | Aminiya

HOTUNA: Yadda aka gudanar da bikin ba Sarkin Bichi sandar mulki

Farfesa Ibrahim Gambari, Sarkin Kano, Sarkin Bichi, Sarkin Musulmi da Ganduje
Hoto: Sani Maikatanga
Farfesa Ibrahim Gambari, Sarkin Kano, Sarkin Bichi, Sarkin Musulmi da Ganduje Hoto: Sani Maikatanga
    Sani Ibrahim Paki

A ranar Asabar ne aka gudanar da bikin ba mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero sandar mulki a matsayin sarki Bichi na biyu.

An dai gudanar da bikin ne a filin wasa na garin Bichi da ke Jihar Kano.

Ga kadan daga cikin hotunan yadda bikin ya gudana.

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero. Hoto: Sani Maikatanga

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero.
Hoto: Sani Maikatanga

Farfesa Ibrahim Gambari, Sarkin Kano, Sarkin Bichi, Sarkin Musulmi da Ganduje Hoto: Sani Maikatanga

Farfesa Ibrahim Gambari, Sarkin Kano, Sarkin Bichi, Sarkin Musulmi da Ganduje
Hoto: Sani Maikatanga

Sarkin Bichi tare da tawagar Gwamnatin Tarayya. Hoto: Sani Maikatanga

Sarkin Bichi tare da tawagar Gwamnatin Tarayya.
Hoto: Sani Maikatanga

Sarkin Bichi tare da Gwamnonin Johohin Kano da Kogi da Neja da Farfesa Ibrahim Gambari Hoto: Sani Maikatanga

Sarkin Bichi tare da Gwamnonin Johohin Kano da Kogi da Neja da Farfesa Ibrahim Gambari
Hoto: Sani Maikatanga

Fitowar Sarkin Bichi daga gida lokacin da zai zo filin bikin Hoto: Sani Maikatanga

Fitowar Sarkin Bichi daga gida lokacin da zai zo filin bikin
Hoto: Sani Maikatanga

Fitowar Sarkin tare da wasu manyan baki a wajen bikin Hoto: Sani Maikatanga

Fitowar Sarkin tare da wasu manyan baki a wajen bikin
Hoto: Sani Maikatanga