✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Sallar Idi a Saudiyya

Υayin da galibin al’ummar Musulmi ke bikin Karamar Sallar bana a fadin duniya, mun zabo muku kayatattun hotunan yadda aka sallar Idi a kasar Saudiyya:

Υayin da galibin al’ummar Musulmi ke bikin Karamar Sallar bana a fadin duniya, mun zabo muku kayatattun hotunan yadda aka sallar Idi a kasar Saudiyya:

Manyan limaman Masallacin Harami a zaune suna jiran isowar limamin da zai jagoranci sallar Idin bana
Sheikh Usaamah Khayyat, Sheikh Sudais, Sheikh Yasir Dossary da kuma Sheikh Shuraim suna jira a tayar da sallar Idi a Masallacin Harami.
Ladanan Masallacin Haramin Makkah na muku barka da Sallah da birnin Makkah.
Ladanan Masallacin Haramin Makkah na muku barka da Sallah daga kasar Saudiyya.
Sahun manyan limaman Masallacin Harami da wasu manyan jami'an tsaron da suka samu halartar Idin karamar salla a Masallacin
Manyan limamai da wasu manyan jami’an tsaron da suka samu halartar Idin Karamar Sallah a Masallacin Harami.
Sheikh Abdallah Bu’ayjaan ya yi wa masallata huduba bayan idar da Sallar Idin a Masallacin Manzon Allah (SAW) da ke Madina.
Jerin sahun manyan malamai da jami'an tsaro da suka halarci sallar Idi a Masallacin Harami a safiyar Lahadi.
Jerin sahun manyan malamai da jami’an tsaro da suka halarci sallar Idi a Masallacin Harami a safiyar Lahadi.
Annobar coronavirus ta tilasta wa masallata bayar da tazara tsakaninsu a sahun Sallah.
Annobar coronavirus ta tilasta wa masallata bayar da tazara tsakaninsu a sahun Sallah.
Jerin manyan limamai, ladanai, jami'an tsaro da sauran mutane ma sun bayar da tazara a sahun sallar Idi a Masallacin Madina.
Jerin manyan limamai, ladanai, jami’an tsaro da sauran mutane suna tayar da kabbarar salla a Masallacin Madina.