✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hotuna: Yadda Ganduje ya kaddamar da gidaje a rugar Fulani

 Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da gidajen Rugar Fulani a dajin Dansoshiya da ke karamar hukumar Kiru wanda gwamnatin jihar ta gina domin…

 Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da gidajen Rugar Fulani a dajin Dansoshiya da ke karamar hukumar Kiru wanda gwamnatin jihar ta gina domin samar wa makiyaya matsuguni.

Gwamnatin Jihar Kano ta yi haka ne domin bai wa Fulani makiyaya damar yin  kiwo a waje daya maimaimakon yawo da suke yi a bisa al’ada.

Ga hotunan kaddamar da gidajen rugar Fulanin: