Hotuna: Yadda Sarkin Kano Ya Sabunta Lasisinsa Na Tuki | Aminiya

Hotuna: Yadda Sarkin Kano Ya Sabunta Lasisinsa Na Tuki

    Yakubu Liman

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya je ofishin kula da abababen hawa na Hukumar Samar da Kudaden Shiga ta jihar Kano domin sabunta lasisinsa na tuki.
Ga wasu kayatattun hotunan ziyarar:

Lokadin da Sarkin Kano ya isa ofishin Hukumar Tara Haraji ta Jihar Kano inda aka tarbe shi       (Hoto: Ikiramatu Suleiman)

Babbban Jami’in Hukumar na yiwa Sarki maraba (Hoto: Kamal)

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yana cike fom din neman a sabunta masa lasisi n tuki (Hoto: Wakeel)

Daukar hoton yatsun hannu Sarkin domin samar mi shi da lasisin tuki. (Hoto Wakeel)

Babban Jami’in hukumar na mikawa Sarki sabon lasisinsa na tuki bayan an kammala (Hoto: Kamal)

Sarkin Kano da manyan jami’an hukumar bayan an kammala ba shi sabon lasisinsa na tuki. (Hoto Ikirimatu Suleiman).

Sauran ma’aikata da jama’ar gari na yin gaisuwa bayan Sarkin ya kammala ziyara. (Hoto Ikiramatu Suleiman)