✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hotuna: ‘Yan uwa uku sun yi garkuwa da mata suka kashe ta

Wasu ‘yan uwa uku da suka yi garkuwa da wata suka kashe ta sannan suka bukaci kudin fansa Naira miliyan biyar, sun shiga komar ‘yan…

Wasu ‘yan uwa uku da suka yi garkuwa da wata suka kashe ta sannan suka bukaci kudin fansa Naira miliyan biyar, sun shiga komar ‘yan sanda.

Wadanda ake zargin wa da kane da kuma kanensa da suka hadar da Johnson Emmanuel da Gideon Emmanuel sai Success Emmanuel sun hadu da matar mai suna Janet Nnenna Ogbonnaya ta kafar Facebook inda suka kashe ta ranar 14 ga watan Mayun 2020, suka dauke motarta sannan suka bukaci kudin fansa daga iyalenta.

Ga wasu daga cikin hotunan da ke da alaka da labarin.

Ko ya dace mutane su rika haduwa da wadanda ba su sani ba sai ta Facebook?