✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotunan Sallar Idi daga Fadar Shugaban Kasa

Shugaba Buhari da iyalansa da manyan jami'an gwamanti sun yi Sallar Idi a Fadar Shugaban Kasa

A ranar Alhamis Shugaba Buhari da iyalansa da manyan jami’an gwamnatinsa suka halarci Idin Sallar Karama a Fadar Shugaban Kasa.

Ga hotunan yadda sallar ta gudana.

Matar Shugaban Kasa, Aisha Buhari (ta biyu daga hannun hagu) a lokacin da ake sallar Idin Karamar Sallah a Fadar Shugaban Kasa. (Hoto: Buharisallau1)

Buhari tae da Shugabannin Majalisar Tarayya da sauran jami’an Gwamnatinsa bayan saukowa daga Sallar Idi ranar Alhamis. (Hoto: Buharisallau1).

AN gudanar da sallar a safiyar Alhamis a Fadar Shugaban Kasa bayan kammala azumi 30 a watan Ramadan. (Hoto: Buharisallau1).
Wadanda ke sahun gaba sun sanya shakwara da jamfa, akasarin farare. (Hoto: BuhariSallau10).
Shugaba Buhari da jikokinsa bayan saukowa daga Sallar Idi. (Hoto: Buharisallau1).
Shugaba Buhari da maidakinsa Aisha, tare da ‘ya’yansu mata bayan saukowa daga Idi. (Hoto: Buharisallau1).
Shugaban kasa tare da iyalansa a ranar Sallar. (Hoto: Buharisallau1).