A wani yunkuri na kokarin raya muhalli da kare itatuwa Hukumar Birnin Tarayya ta kirkiro da dogarawan kula dashe-dashen itatuwa da hana sare itatuwa barkatai a cikin birnin.
Hukumar Birnin Tarayya ta kirkiro dogarawan hana sare itatuwa
A wani yunkuri na kokarin raya muhalli da kare itatuwa Hukumar Birnin Tarayya ta kirkiro da dogarawan kula dashe-dashen itatuwa da hana sare itatuwa barkatai…