Akalla mutum 30 ne aka jikkata a filin wasa na Senegal a lokacin da wasa ke gudana a tsakanin kasashen Senegal da na Ibory Coast na neman gurbin zuwa gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ya gudana a ranar Asabar da ta wuce.
Hukumar CAF ta dage Senegal daga shiga gasar cin kofin Afirka
Akalla mutum 30 ne aka jikkata a filin wasa na Senegal a lokacin da wasa ke gudana a tsakanin kasashen Senegal da na Ibory Coast…