Hukumar shirya wasanni a Nahiyar Turai da aka fi sani da UEFA ta rike kudin da wadansu kulob-kulob kimanin su 23 da suka fafata a gasa daban-daban da hukumar ta shirya a shekarar bara saboda rashin cika ka’idojin da ta shimfida musu.
Hukumar shirya wasanni a Turai (UEFA) ta ki sakar wa wadansu kungiyoyin kwallon kafa kasonsu
Hukumar shirya wasanni a Nahiyar Turai da aka fi sani da UEFA ta rike kudin da wadansu kulob-kulob kimanin su 23 da suka fafata a…