Dinke-dinken sabbin kaya abu ne da ke yawa a lokacin da Sallah ta karato.
Sai da kuma ana yawan samun rashin cika alkawari daga bangaren teloli.
A kan hakane Aminiya ta zaga kan tituna, ta tambayi mutane abin da za su yi idan tela ya jika musu aiki?