✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Ilimi ne maganin matsalar rashin tsaro – Farfesa Fatima Umar

Shugabar Hukumar Ilimin Manya ta Jihar Kano Farfesa Fatima M. Umar ta ce ilimi ne makamin da zai magance matsalar rashin tsaro da ake fama…

Shugabar Hukumar Ilimin Manya ta Jihar Kano Farfesa Fatima M. Umar ta ce ilimi ne makamin da zai magance matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a kasar nan.