✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Illar da cutar COVID-19 ta yi wa harkokin kasuwanci a Najeriya

Hatta gwamnatin Najeriya ta ji a jikinta da bullar cutar COVID-19.


Domin sauke shirin latsa nan.

Bullar cutar COVID-19 ta rusa wa mutane da dama shirinsu na cimma wani mataki a rayuwa a Najeriya; Hatta gwamnatin kasar ta ji a jikinta da bullar wannan cuta.

Shirin zai yi duba a kan yadda cutar COVID-19 ta raba nutane da dama da ayyukansu a Najeriya