✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ina shekara 3 na haddace Kur’ani —Dan shekara 8 mai Tafsiri

Shekarunsa takwas da haihuwa, amma Muhammad Shamsuddeen ba shi da lokacin wasa ko da na kwallon kafa ne a makaranta. A maimakon haka, karatu kawai…

Shekarunsa takwas da haihuwa, amma Muhammad Shamsuddeen ba shi da lokacin wasa ko da na kwallon kafa ne a makaranta.

A maimakon haka, karatu kawai yake yi – ciki har da na littatafan Tafsiri don ya kintsa wa bayar da karatu.

Ya yi wa Aminiya bayanin yadda aka yi ya samu wannan karatu da ma burinsa na zama alkali.