Kwamandan Sojan Juyin-juya-hali na kasar Iran, Birgediya-Janar Amir Ali Hajizadeh, ya ce Iran za ta kai hari ga Isra’ila, matukar suka samu tabbacin kasar Isra’ila na da niyyar kai musu hari.
Iran za ta maida martani akan Isra’ila da sansanonin Amurka in aka kai mata hari
Kwamandan Sojan Juyin-juya-hali na kasar Iran, Birgediya-Janar Amir Ali Hajizadeh, ya ce Iran za ta kai hari ga Isra’ila, matukar suka samu tabbacin kasar Isra’ila…