Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Neja (SEMA) ta bada tallafin Naira miliyan biyar ga wadanda gobarar tanka ta kona musu shaguna a kauyen Maje da ke karamar Hukumar Suleja, ciki har da iyalan marigayiya Halimatus Sa’adiyya
Iyalan wadda ta rasa ranta wajen ceto danta daga gobarar tanka sun samu tallafi
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Neja (SEMA) ta bada tallafin Naira miliyan biyar ga wadanda gobarar tanka ta kona musu shaguna a kauyen Maje…