✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Izala na kaunar sulhu da darika –Sheikh Kabir Gombe

Sakataren kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Kabir Gombe, ya ce Izala na dab da tabbatar da sulhu da darika…

Sakataren kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Kabir Gombe, ya ce Izala na dab da tabbatar da sulhu da darika don ciyar da addinin Musulunci gaba a Najeriya: