Wasu jami’an tsaro masu sintiri a garin Bauchi sun kashe wani matashi dan Alhaji Umaru dahiru Baraden Bauchi saboda ya ki tsayawa a lokacin da suke duba ababen hawa a unguwar GRA da ke Bauchi.
Jami’an tsaro sun kashe dan Baraden Bauchi
Wasu jami’an tsaro masu sintiri a garin Bauchi sun kashe wani matashi dan Alhaji Umaru dahiru Baraden Bauchi saboda ya ki tsayawa a lokacin da…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sat, 15 Sep 2012 23:17:09 GMT+0100
Karin Labarai