Jama’ar Unguwar Dutse da ke Kwarbai cikin Zariya Jihar Kaduna sun kwana cikin firgici da damuwa sakamakon harbe-harben bindigogi da karar tashin wani abu mai kama da bam a gidan wani ma’aikacin Kamfanin Mai na kasa (NNPC)
Jami’an tsaron hadin gwiwa sun rusa gidan dan Umaru Dembo
Jama’ar Unguwar Dutse da ke Kwarbai cikin Zariya Jihar Kaduna sun kwana cikin firgici da damuwa sakamakon harbe-harben bindigogi da karar tashin wani abu mai…