✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Jam’iyyar CPC sai a kula, hattara dai!

Editan Aminiya, ka ba ni dama in yi gargadi ga Jam’iyyar CPC, don ya kamata ta yi karatun ta natsu, ko in ce ki yi…

Editan Aminiya, ka ba ni dama in yi gargadi ga Jam’iyyar CPC, don ya kamata ta yi karatun ta natsu, ko in ce ki yi hattara da irin miyagun azzaluman nan masu yi maki leken asirin kasa, suna yi maki sakiyar da ba ruwa.