✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Janaretocin Gwamnatin Tarayya za su lashe Naira biliyan biyar a shekarar 2013

Fadar Shugaban kasa da kuma ma’aikatun Gwamnatin Tarayya za su kashe Naira biliyan  biyar da rabi wajen sayan man janaretoci da kuma gyaran su a…

Fadar Shugaban kasa da kuma ma’aikatun Gwamnatin Tarayya za su kashe Naira biliyan  biyar da rabi wajen sayan man janaretoci da kuma gyaran su a shekarar 2013.