✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Japan ta kera babur mai amfani da tururin kashin dabbobi

Kamfanin Toto na kasar Japan da ya shahara da kera kayan ba-haya, ya kera babur da ke shan tururin iskar gas din kashin dabbobi, kuma…

Kamfanin Toto na kasar Japan da ya shahara da kera kayan ba-haya, ya kera babur da ke shan tururin iskar gas din kashin dabbobi, kuma ya shafe kilomita 300 yana ta gudu ba tare da tangarda ba.