Ofishin Shugaban Ma’aikata na Jihar Bauchi Mista Abdon Dalla Gin Kaigaman Dass, ya karrama ma’aikata 18 da suka nuna kwazo yayin gudanar da ayyukansu.
Jihar Bauchi ta karrama ma’aikata 18 saboda kwazonsu
Ofishin Shugaban Ma’aikata na Jihar Bauchi Mista Abdon Dalla Gin Kaigaman Dass, ya karrama ma’aikata 18 da suka nuna kwazo yayin gudanar da ayyukansu.
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 11 Jan 2013 8:24:43 GMT+0100
Karin Labarai