Kwamishinan Matasa da Yaki da Talauci na Jihar Gombe Alhaji Mijinyawa Sani Labaran, ya ce gwamnatin jihar a karkashin Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo za ta ci gaba da kokari wajen yaki da talauci a tsakanin al’ummarta.
Jihar Gombe ta sha alwashin yakar talauci a tsakanin al’ummarta
Kwamishinan Matasa da Yaki da Talauci na Jihar Gombe Alhaji Mijinyawa Sani Labaran, ya ce gwamnatin jihar a karkashin Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo za ta…