Gwamnatin Jihar Jigawa ta gano ma’aikatan bogi dubu goma da suke karbar albashi sau biyu wasu kuma ana amfani da sunayensu alhalin ba ma’aikata ba ne a ma’aikatun jihar da kananan hukumominta 27.
Jihar Jigawa ta gano ma’aikatan bogi dubu 10
Gwamnatin Jihar Jigawa ta gano ma’aikatan bogi dubu goma da suke karbar albashi sau biyu wasu kuma ana amfani da sunayensu alhalin ba ma’aikata ba…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 11 Jan 2013 8:32:48 GMT+0100
Karin Labarai