✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jihar Yobe na horar da matasa 3,400 kan aikin koyarwa

A kokarin gwamnatin Jihar Yobe na kawar da zaman banza a tsakanin matasa masu takardar shaidar karatu ta Diploma ta dauki matasa 3,424 don horar…

A kokarin gwamnatin Jihar Yobe na kawar da zaman banza a tsakanin matasa masu takardar shaidar karatu ta Diploma ta dauki matasa 3,424 don horar da su aikin koyarwa.