✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jonathan da Obasanjo sun sake caccakar juna kan matsalar Boko Haram

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya soki dabarun yaki da ta’addanci na Gwamnatin Tarayya a karkashin Shugaba Jonathan inda ya ce ya karkata ga amfani…

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya soki dabarun yaki da ta’addanci na Gwamnatin Tarayya a karkashin Shugaba Jonathan inda ya ce ya karkata ga amfani da karfi, maimakon cizawa yana hurawa.