✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jonathan ya hakura da takardar Naira dubu biyar

Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya amince ya janye shirin gwamnatinsa na bullo da takardar Naira dubu biyar. Jaridar Premium Times c eta ruwaito haka a…

Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya amince ya janye shirin gwamnatinsa na bullo da takardar Naira dubu biyar. Jaridar Premium Times c eta ruwaito haka a shekaranjiya Laraba.