Tsohon kyaftin din Holland Johan Cruyff ya bayyana cewa babu wanda yakamata a zarga a bisa yadda kulob din Real Madrid yake tangal-tangal a yanzu fiye da kocinta Jose Mourinho.
Jose Mourinho ne matsalar Real Madrid -Johan Cruyff
Tsohon kyaftin din Holland Johan Cruyff ya bayyana cewa babu wanda yakamata a zarga a bisa yadda kulob din Real Madrid yake tangal-tangal a yanzu…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 28 Dec 2012 14:38:56 GMT+0100
Karin Labarai