Rundunar tsaro ta musamman (JTF) ta ce ta halaka ’yan bindiga hudu tare da cafke 51 a samamen da ta gudanar a maboyarsu a Unguwar Yindiski da ke garin Potiskum a Jihar Yobe.
JTF ta halaka ’yan bindiga hudu a Yobe
Rundunar tsaro ta musamman (JTF) ta ce ta halaka ’yan bindiga hudu tare da cafke 51 a samamen da ta gudanar a maboyarsu a Unguwar…