✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Juma’a ta zama ranar hutu a Pakista don martani ga masu fim din batanci

Gwamnatin Pakistan za ta mayar da Juma’a ranar hutu  a matsayin karramawa ga Manzon Allah (SAW), don mayar da martini ga masu fim din batanci…

Gwamnatin Pakistan za ta mayar da Juma’a ranar hutu  a matsayin karramawa ga Manzon Allah (SAW), don mayar da martini ga masu fim din batanci ga Musulunci.