Daily Trust Aminiya - Kafar Sadarwar Media Trust Za Ta Fara Shirin Podcast Da Hausa
Dailytrust TV

Kafar Sadarwar Media Trust Za Ta Fara Shirin Podcast Da Hausa

Mashahuriyar kafar sadarwar Media Trust mai wallafa jaridar Aminiya da Daily Trust a Najeriya ta shirya tsaf domin fara kawo muku sabon shirin podcast mai suna Daga Laraba wanda za ku saurara ta shafukan intanet.