✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kalli yadda masu ta’aziyya suke juyayi a gidan Ajimobi

Jama’a na ta rururwa a gidan tsohon gwamnan Jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi wanda ya rasu ranar Alhamis 25 ga watan Yunin 2020.. Ga wasu…

Jama’a na ta rururwa a gidan tsohon gwamnan Jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi wanda ya rasu ranar Alhamis 25 ga watan Yunin 2020..

Ga wasu daga cikin hotuna yadda masu ta’aziyyan ke juyayin rasuwar Ajimobi.

Kofar gidan Ajimobi inda mata suka taru suna juyayi da kuka da kururuwa
Wasu daga cikin matan da suka zo ta’aziyya gidan mamacin na ta koke-koke. Daga gefe ana iya hango maza
Jerin masu ta’aziyya sun kasa jurewa, suna nuna damuwa suna koke-koke
Wani matashi a kokar gidan Ajimobi yana lallashin wata dattijuwa da ta zo ta’aziyya