Za a rage kashi goma cikin dari na albashin ma’aikatan Jihar Bauchi har na tsawon wata hudu don daidaita aljihun gwamnatin jiha a wani yunkuri na kauce wa korar rabin ma’aikatan jihar.
karancin kudi ya sa za a rage albashin ma’aikatan Bauchi da kashi 10
Za a rage kashi goma cikin dari na albashin ma’aikatan Jihar Bauchi har na tsawon wata hudu don daidaita aljihun gwamnatin jiha a wani yunkuri…