✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kasafin 2021: INEC ta bayyana a gaban Majalisa

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana a gaban Majalisar Tarayya domin kare kasafinta na shekara mai zuwa. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu na halartar…

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana a gaban Majalisar Tarayya domin kare kasafinta na shekara mai zuwa.

Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu na halartar zaman ne domin yi wa Kwamitin Majalisar Dattawa karin haske game da abubuwan da kasafin hukumarsa na badi ya kunsa.

Farfesa Mahmood na halartar zaman ne tare da Kwamishinonin Hukumar na Kasa, Daraktoci da kuma Kwamitin Kwararrun.

A dakaci karin labarin.