A ranar Asabar da ta gabata ce mutanen da ke zaune a jikin gidan Galadiman Bauchi da Unguwar Jahun suka tashi da alhinin rasa rayukan mutum biyu da bangon katangar gidan Galadiman ta yanko ta fada kan wani daki da aka gina a kusa da katangar
Katangar gidan Galadiman Bauchi ta kashe mutum biyu
A ranar Asabar da ta gabata ce mutanen da ke zaune a jikin gidan Galadiman Bauchi da Unguwar Jahun suka tashi da alhinin rasa rayukan…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sat, 8 Sep 2012 16:09:26 GMT+0100
Karin Labarai