✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Katse layukan waya: Zamfarawa da Katsinawa Na Kaura Daga Gida

Jama'a na barin jihohin Zamfara da Katsina don samun damar tuntubar abokan harka


Domin sauke shirin latsa nan.

Kusan mako biyu ke nan tun bayan da gwamnati ta bayar da umarnin katse layukan sadarwa a Jihar Zamfara; kusan mako guda bayan Katsina ta bi sahu.

Ko wanne hali mutanen jihohin ke ciki, musamman ta fuskar mu’amalar kasuwanci, ko zumunci?

Shirin Najeriya a Yau ya tambayi wasu ‘yan asalin yankin yadda suke mu’amala da ‘yan uwa da abokan arziki.