✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kauyen da mutane ke shan ruwan kududdufi

Da zarar gari ya waye a kauyen Gayan ko Unguwar Mangwaro, kamar yadda aka fi sanin shi, da ke gundumar Jagindi a karamar hukumar Jama’a…

Da zarar gari ya waye a kauyen Gayan ko Unguwar Mangwaro, kamar yadda aka fi sanin shi, da ke gundumar Jagindi a karamar hukumar Jama’a ta Jihar Kaduna, daya daga cikin abubuwan da yara ke fara yi shi ne debo ruwa.

Sai dai kuma a kauyen kaf babu inda za su ruwan da za su sha ko su yi wanki ko wanka, don haka sai dai su tafi bayan gari.