AN rufe Jami’ar Fatakwal, shekaranjiya Laraba, bayan da wasu dalibai suka yi wata tarzoma, suka kai wa kauyen Aluu farmaki, inda aka kashe ’yan uwansu hudu tun ranar Juma’ar makon jiya.
Kisan Gilla: Tarzomar dalibai ta jawo rufe Jami’ar Fatakwal
AN rufe Jami’ar Fatakwal, shekaranjiya Laraba, bayan da wasu dalibai suka yi wata tarzoma, suka kai wa kauyen Aluu farmaki, inda aka kashe ’yan uwansu…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Thu, 11 Oct 2012 20:13:09 GMT+0100
Karin Labarai