✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Koro mahajjata mata saboda rashin muharrami: Allah Ya kiyaye gaba

A ranar Litinin din nan da ta gabata ce Kakakin Majalisar Wakalai na Tarayya, kuma shugaban ayarin shugaban kasa don zuwa kasar Saudiyya, don neman…

A ranar Litinin din nan da ta gabata ce Kakakin Majalisar Wakalai na Tarayya, kuma shugaban ayarin shugaban kasa don zuwa kasar Saudiyya, don neman yadda za a sasanta matsalar da ta kunno kai cikin jigilar maniyatan kasar nan zuwa aikin Hajjin bana,