✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta bada umarnin Oshiomhole ya koma mukaminsa

Wata babbar kotun tarayya a Kano ta jingine hukuncin da babbar kotu a Abuja ta yanke na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams…

Wata babbar kotun tarayya a Kano ta jingine hukuncin da babbar kotu a Abuja ta yanke na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole daga mukaminsa.

Mai shari’a Lewis Allagoa, ne ya sanar da yanke wannan hukuncin yau Alhamis, sannan ya umarci rundunar ‘yan sanda da hukumar tsaro ta farin kaya DSS su bai wa Oshiomhole tsaro domin ya koma ofishinsa.