Daily Trust Aminiya - Kotu ta ci Fani-Kayode tarar N200,000

Femi Fani-Kayode

Kotu ta ci Fani-Kayode tarar N200,000

Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Legas a ranar Laraba ta umarci tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode ya biya tarar N200,000.

Kotun dai ta ci shi tarar ne saboda kin bayyana bayan an gurfanar da shi a gabanta, inda ya bayar da uzurin cewa hutawa yake yi.

A cewar kotun, dole wanda ake tuhuma ko dai ya dauki zabin warware belin wanda ake kara na biyu a shari’ar, ko kuma biyan tarar.

Muna tafe da karin bayani…

Karin Labarai