✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Kotu ta daure wanda ya kwakule idanun yaronsa shekara bakwai a Nasarawa

Babbar Kotu ta daya da ke Lafiya a Jihar Nasarawa ta yanke hukuncin daurin shekara bakwai a gidan yari ga Alhaji Lawal Muhammed da ake…

Babbar Kotu ta daya da ke Lafiya a Jihar Nasarawa ta yanke hukuncin daurin shekara bakwai a gidan yari ga Alhaji Lawal Muhammed da ake zargi da kwakule idon yaronsa mai suna Ali Muhammed.