✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Kotu ta umarci Aminu Dabo ya biya ’ya’yansa diyyar Naira miliyan daya

Wata Babbar Kotun Abuja ta umarci tsohon Manajan Daraktan Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa na Najeriya (NPA), Alhaji Aminu Dabo ya biya diyyar Naira miliyan daya…

Wata Babbar Kotun Abuja ta umarci tsohon Manajan Daraktan Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa na Najeriya (NPA), Alhaji Aminu Dabo ya biya diyyar Naira miliyan daya ga biyu daga cikin ’ya’yansa bisa tauye musu ’yancinsu.