✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

kungiyar FOMWAN ta share wa marayun Bauchi hawaye ranar sallah

kungiyar mata musulmi ta kasa (FOMWAN) reshen Jihar Bauchi  ta tamaka wa yara marayu 50 da naman layya don su ma su kasance cikin walwala…

kungiyar mata musulmi ta kasa (FOMWAN) reshen Jihar Bauchi  ta tamaka wa yara marayu 50 da naman layya don su ma su kasance cikin walwala kamar sauran yara masu iyaye a yayin sallar layya da ta gabata.