✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kuri’un da kowa ya samu a zaben dan takarar shugaban kasar APC

Amaechi 316; Osinbajo 235; Ahmad Lawan 152 Rochas, Yahaya Bello 47 Tunde Bakare da Jack-Rich kowannensu 0, tsohon Minista a Ma'aikatar Ilimi kuri'a 1,

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Ahmad Sani Yerima ya samu kuri’a hudu a zaben zaben fid-da dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC.

An sanar da kuri’ar tasa ne bayan an kammala tantance kuri’un da daliget sama da 2,000 suka jefa a zaben na ranar Laraba.

Bayan zaben wanda ya gudana a dandalin Eagles Square da ke Abuja, tsohon Minista a Ma’aikatar Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba ya samu kuri’a daya.

Tsohon Gwamnan Jihar Imo, da tsohon wanda ya yi

Kuri’un da ‘yan takarar suka samu zuwa yanzu su ne:

 1. Chubuike Rotimi Amaechi, tsohon Ministan Sufuri – 316
 2. Farfesa Yemi Osinbajo, Matamakin Shugaban Kasa, – 235
 3. Sanata Ahmad Lawan, Shugaban Majalisar Dattawa – 152
 4. Yahaya Bello, Gwamnan Jihar Kogi – 47
 5. David Umahi, Gwamnan Jihar Ebonyi – 38
 6. Ben Ayade, Gwamnan Jiyar Kuro Riba – 37
 7. Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Ahmed Sani Yerima – 4
 8. Chukwuemeka Nwajiuba, tsohom Minista a Ma’aikatar Ilimi – 1
 9. Dokta Christopher Onu – 1
 10. Sanara Rochas Okorocha, tsohon Gwamman Jihar Imo – 0
 11. Fasto Tunde Bakare, tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa – 0
 12. Tien Jack-Rich – 0
 13. Abasi Ikoli – 0