✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kwartanci

Wani kwarto ne ya shiga gidan soja, ya shiga dakin matar ya zauna sai ya ji maigida ya dawo. Matar sai ta bude masa hanyar…

Wani kwarto ne ya shiga gidan soja, ya shiga dakin matar ya zauna sai ya ji maigida ya dawo. Matar sai ta bude masa hanyar baya yana fita sai ga mai tasi. Ya ce: “Tasi, tasi!” Mai tasi ya ce: “Ina zuwa?” Kwarto ya ce: “Ko’ina ma mu tafi!”
Daga Muhammad Lafiya 07035155006